IQNA - Yin amfani da kur'ani mai tsarki wajen safarar wasu kudade a filin jirgin saman kasar Aljeriya ya harzuka masu amfani da kasar a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3490772 Ranar Watsawa : 2024/03/09
An shirya filayen saukar jiragen sama na kasa da kasa guda shida a kasar Saudiyya tare da samar musu da matakan da suka dace don karbar mahajjata miliyan 1.7 zuwa dakin Allah ta hanyar daukar matakai na musamman.
Lambar Labari: 3489289 Ranar Watsawa : 2023/06/11
Tehran (IQNA) Kasar Saudiyya ta sanar da cewa za ta kebe filayen saukar jiragen sama guda shida domin gudanar da aikin Hajjin bana domin karbar maniyyata a karon farko.
Lambar Labari: 3489095 Ranar Watsawa : 2023/05/06